Labaran Talabijin na 05/04/18

Labaran Talabijin na 05/04/18 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 05/04/18 MP4 video ,MP3 audio.
Saliyo ta sami sabon shugaban kasa Julius Maada Bio wanda aka rantsar a daren jiya. Sai dai yana fuskantar kalubale daga dan- takarar da ya kayar.
 

Labaran Talabijin na 05/04/17

Labaran Talabijin na 05/04/17 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 05/04/17 MP4 video ,MP3 audio.
Shugaba Trump na Amurka yayi allawadai, sannan an yi musayar Kalamai a MDD, bayan harin makamai- masu guba da ake zargin an kai cikin Syria a jiya.
 

Labaran Talabijin na 05/09/2018

Labaran Talabijin na 05/09/2018 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 05/09/2018 MP4 video ,MP3 audio.
An dakatar da babban Kociyan kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Salisu Yusuf, na tsawon shekara 1 saboda ya karbi kyautar kudi daga wasu 'yan jarida da ...
 

Labaran Talabijin na 04/05/18

Labaran Talabijin na 04/05/18 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 04/05/18 MP4 video ,MP3 audio.
Masu gabatar da kara na kotun duniya sun isa jamhuriyar demokradiyyar Kongo, don yin bincike a kan kisan masu zanga zanga. Za mu kuma ga wani shiri, ...
 

Labaran Talabijin na 05/06/18

Labaran Talabijin na 05/06/18 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 05/06/18 MP4 video ,MP3 audio.
An yi jana'izar wasu daga cikin mutane 69 da aka tabbatar sun hallaka, a sakamakon mummunan aman wutar dutsen Fuego a Guatemala. Bayan karin kashi 10 ...
 

Labaran Talabijin na 05/03/18

Labaran Talabijin na 05/03/18 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 05/03/18 MP4 video ,MP3 audio.
Ayarin motoci dauke da kayan agaji ya isa Gabashin Ghouta, a Syria, a karon farko tun bayan babban harin da dakaru masu goyon bayan gwamnati suka ...
 

Labaran Talabijin na 05/04/16

Labaran Talabijin na 05/04/16 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 05/04/16 MP4 video ,MP3 audio.
Kotun duniya da ke Hague ta yi watsi da karar da aka shigar a kan mataimakin shugaban kasar Kenya, William Ruto, ta kuntata wa bil'adama. Guguwar ...
 

Labaran Talabijin na 05/07/18

Labaran Talabijin na 05/07/18 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 05/07/18 MP4 video ,MP3 audio.
Bisa dukkan alamu, jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya na fuskantar baraka, bayan wani bangare ya balle, 'yan watanni kafin babban zaben kasar. Hukumomin ...
 

Labaran Talabijin na 01/05/18

Labaran Talabijin na 01/05/18 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 01/05/18 MP4 video ,MP3 audio.
A Najeriya fiye da mutane ashirin sun hallaka, a wasu hare-haren da aka kai a wani Masallaci, a garin Mubi na jahar Adamawa. Bayan BBC ta bankado jarabar ...
 

Labaran Talabijin na 06/04/18

Labaran Talabijin na 06/04/18 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 06/04/18 MP4 video ,MP3 audio.
A Najeriya wasu 'yan fashi da makami sun kashe mutane 12 , ciki harda 'yan sanda, a wani hari da suka kai Bankuna 5 a garin Offa dake jihar Kwara. Za mu ji ...
 

Labaran Talabijin na 07/05/18

Labaran Talabijin na 07/05/18 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 07/05/18 MP4 video ,MP3 audio.
A Najeriya ana cigaba da gano gawarwakin mutanen da wasu 'yan bindiga suka hallaka a jahar Kaduna ... kawo yanzu adadin ya haura saba'in. An rantsar da ...
 

Labaran Talabijin na 24/04/18

Labaran Talabijin na 24/04/18 Watch video online.You can watch offline Labaran Talabijin na 24/04/18 MP4 video ,MP3 audio.
Wata kotu a Canada ta tuhumi direban babbar motar nan da ya bi ta kan masu tafiya a gefen titi da aikata laifuka 10 na kisa. Za mu ga rahoto kan yadda wasu ...